IQNA - Hasan al-Bukoli, wani marubuci dan kasar Yemen ya sanar da cewa ya samu lasisin rubuta kur’ani mai tsarki daga hannun Osman Taha, shahararren mawallafin kur’ani a duniyar musulmi.
Lambar Labari: 3492065 Ranar Watsawa : 2024/10/20
IQNA - Ismail Fargholi, wani mai fasaha dan kasar Masar, ya bayyana shirinsa na bada tafsirin kur'ani a cikin yaren kurame domin amfani da kurame da masu fama da ji a Masar.
Lambar Labari: 3491340 Ranar Watsawa : 2024/06/14
Tehran (IQNA) sheikh Khamis Bin Mahfuz Huwaidi fitaccen mai fasahar rubutun kur’ani dan kasar Yemen ya rasu bayan kamuwa da corona.
Lambar Labari: 3484758 Ranar Watsawa : 2020/05/03